VOA60 AFIRKA: A Najeriya An Dage Ranar Shari'ar Gracious David West Zuwa Ranar Alhamis 'Yan Mintoci Kawai Da Isowarsu Kotun Fatakwal

Your browser doesn’t support HTML5

Najeriya inda Gracious David West, wanda aka zarga da kisan mata goma, ya gurfana a kotu a birnin Fatakwal. An dai dage ranar shari'ar zuwa Alhamis 'yan mintoci kawai da isowarsu kotun. Tuni dai ya amsa cewa ya aikata tara daga cikin zarge-zarge goma kisan kan.