VOA60 AFIRKA: A Najeriya dokar hana fita na kwanaki 14 a legas ta sa rububin siyan kayan abinci da yawa, don yin tanadi

Your browser doesn’t support HTML5

A Najeriya, sanarwar da Shugaba Muhammadu Buhari ya bayar ta sanya dokar hana fita na kwanaki goma sha hudu (14) a Legas, birni mafi girma a Afirka, ta sa rububin siyan kayan abinci da yawa, don yin tanadi.