Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: 'Yan kasar Mali sun kada kuri'u a jiya Lahadi a zaben majalisar dokoki da aka jinkirta na tsawon lokaci

VOA60 AFIRKA: 'Yan kasar Mali sun kada kuri'u a jiya Lahadi a zaben majalisar dokoki da aka jinkirta na tsawon lokaci
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

'Yan kasar Mali sun kada kuri'u a jiya Lahadi a zaben majalisar dokoki da aka jinkirta na tsawon lokaci, kusan kwana guda bayan da kasar ta sami mututwar mutuum na farko sanadiyyar coronavirus tare da wani shugaban 'yan adawar da aka sace kuma aka yi imanin yana a hannun mayakan jihadi.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG