VOA60 AFIRKA: A Najeriya Faduwar Farashin Danyen Mai A Duniya Sakamakon Coronavirus, Ta Sa Kasar Shiga Cikin Halin Kakanika Yi

Your browser doesn’t support HTML5

Najeriya: Faduwar farashin danyen mai a duniya sakamakon Coronavirus, ta sa kasar shiga cikin halin kakanika yi, sabo da irin dogaro da kasar tayi da kudaden shiga ta hanyar sayar da mai ga kasashen ketare.