VOA60 AFIRKA: A Najeriya kotun zabe ta tabatarwa shugaba muhamadu Buhari nasarar lashe zaben da aka gudanar a farkon shekara

Your browser doesn’t support HTML5

A Najeriya kotun zabe ta tabatarwa shugaba muhamadu Buhari nasarar lashe zaben da aka gudanar a farkon shekara, tayi kuma watsi da kiran jam’iyyun yan adawa na kin amincewa da zaben.