Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 Duniya: An Bar Wani Jirgin Ruwan Tsaron Gabar Tekun Italiya Da Ya Makale A Tekun Meditareniya, Dauke Da Bakin Haure Sama Da 130

VOA60 Duniya: An Bar Wani Jirgin Ruwan Tsaron Gabar Tekun Italiya Da Ya Makale A Tekun Meditareniya, Dauke Da Bakin Haure Sama Da 130
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

An bar wani jirgin ruwan tsaron gabar tekun Italiya da ya makale a tekun meditareniya, dauke da bakin haure sama da 130, ya yada zango a tashar jirgin ruwan Sicilia a Augusta, amma hukumomin Rome sun ki amincewa bakin hauren su sauka a jirgin har sai an kulla yarjejeniya da EU.

XS
SM
MD
LG