VOA60 AFIRKA: A Togo duban dubatun jama'a sun nuna goyon bayansu ga dan takarar shugabancin kasa Agbeyome Kodjo gabanin zaben ranar asabar

Your browser doesn’t support HTML5

A kasar Togo kuma duban dubatun jama'a sun nuna goyon bayansu ga dan takarar shugabancin kasa Agbeyome Kodjo gabanin zaben ranar asabar. Kodjo ya samu magoya baya ne bayanda babban pasto Phillipe Fanoko ya maranasa baya.