VOA60 AFIRKA: Firai Ministan Habasha ya ba sojojin kasar umarnin su sa kafar wando daya da gwamnatin yankin Tigray, da wasu labarai

Your browser doesn’t support HTML5

VOA60 AFIRKA: A takaitattun labaran Afirka na yau Firai Ministan Habasha Abiy Ahmed ya ba sojojin kasar umarnin su sa kafar wando daya da gwamnatin yankin Tigray a kasar bayan wani mummunar hari kan sansanin soja da ya ce gwamnatin yankin ta kai da wasu sauran labarai.