VOA60 AFIRKA: Firai Ministan Habasha ya yi kira ga mayaka dake yankin Tigray da su koma bangaren sojojin kasar, da wasu saurari labarai

Your browser doesn’t support HTML5

VOA60 AFIRKA: A takaitattun labaran Afirka na yau Firai Ministan Habasha ya yi kira ga mayaka masu biyayya ga jam'iyyar TPLF mai mulki a yankin Tigray da su koma bangaren sojojin kasar domin ana gab da murkushesu, da wasu saurari labarai.