VOA60 AFIRKA: Masanan kimiyya a Burkina Faso sun dauki wani sabon matakin da za a iya yaki da zazzabin cizon sauro

Your browser doesn’t support HTML5

Masanan kimiyya a Burkina Faso sun dauki wani sabon matakin da za a iya yaki da zazzabin cizon sauro, tare da sakin dubban wasu sauro da ake ikirarin basa dauke da kwayoyin cututtuka da ke cutar da bil adama, wanda ya haifar da muhawara mai zafi dangane da abinda ya shafi halittu.