VOA60 AFIRKA: Ministan Tsaron kasar Sudan, Lutanal Janaral Jamaleidin Omar Ibrahim ya mutu sakamakon bugun zuciya a Juba dake Sudan ta Kudu

Your browser doesn’t support HTML5

Ministan Tsaron kasar Sudan, Lutanal Janaral Jamaleidin Omar Ibrahim ya mutu sakamakon bugun zuciya a Juba, babban birnin kasar Sudan ta Kudu, inda yake halartar tattaunawar zaman lafiya da kungiyoyin ‘yan tawaye, a cewar rundunar soja.