VOA60 AFIRKA: Shugaban Afirka Ta Kudu, Cyril Ramaphosa Ya Sha Alwashin Tsaftace Jam’iyyarsa Daga Yiwuwar Samun Masu Dabi’u Marasa Kyau

Your browser doesn’t support HTML5

Shugaban Afirka ta Kudu, Cyril Ramaphosa ya sha alwashin tsaftace jam’iyyarsa daga yiwuwar samun masu dabi’u marasa kyau, yayin da yake shirin nada sabbin jami’an gwamnatin, bayan nasarar da ya samu a babban zaben kasar