VOA60 AFRIKA: A Madagaska Kasashen Afirka Da Dama Ne Suka Sayi Maganin Gargajiya Na Covid-19, Maganin Da Aka Yi Shi Daga Itatuwa

Your browser doesn’t support HTML5

A kasar Madagaska, kasashen Afirka da dama suka sayi maganin gargajiya na Covid-19, maganin da aka yi shi daga itatuwa da shugaban kasar Andry Rajoelina ya ke alfahari da shi, duka da gargadin hukumar lafiya ta duniya WHO.