VOA60 DUNIYA:A Afirka ta Kudu, sama da ‘yan Najeriya 600 suka amince da a mayar da su gida

Your browser doesn’t support HTML5

Sai kuma Afirka ta Kudu, inda sama da ‘yan Najeriya 600 suka amince a mayar da su gida, bayan tashe-tashen kin jinin baki da aka fuskanta, wanda ya kawo zaman ‘dar ‘dar tsakanin kasashen biyu.