VOA60 DUNIYA: A Belarus Dubban ma'aikatan kamfanoni sun gudanar da zanga-zanga na kwanaki 9, a birnin Minsk

Your browser doesn’t support HTML5

A Belarus: Dubban ma'aikatan kamfanoni sun gudanar da zanga-zanga na kwanaki 9, a birnin Minsk, a ci gaba da matsin lamba ga shugaba Alexander Lukashenko don ya sauka daga mulki bayan shekaru 26