VOA60 DUNIYA: A Birtaniya masu zabe zasu kada kuri’a a yau Alhamis wanda ke da nasaba da ficewar birtaniya daga tarayyar turai

Your browser doesn’t support HTML5

A Birtaniya masu zabe zasu kada kuri’a a yau wanda ke da nasaba da ficewar birtaniya daga tarayyar turai, wanda aka jima ana ta sa in sa a kansa.