VOA60 DUNIYA: A Burtaniya Yarima Harry Da Matarsa Meghan Sun Yi Alfaharin Bayyana Sabon Jaririnsu

Your browser doesn’t support HTML5

A Burtaniya Yarima Harry da matarsa Meghan sun yi alfaharin bayyana sabon jaririnsu ga kafafan yada labarai na duniya a yau Laraba. Ranar Litini aka haifi jaririn