VOA60 DUNIYA: A Japan Mutane Fiye Da 100 Ne Suka Yi Zanga Zanga A Osaka

Your browser doesn’t support HTML5

A Japan mutane fiye da 100 ne suka yi zanga zanga a Osaka domin nuna kin amincewa da rahoto da kungiyar kare hakin bil adama ta China ta fitar mai alaka da muslmin kasar na kabilar Ugighurs a Hong kong yayinda ake gudanarda da taron G20.