VOA60 DUNIYA: A kasar Indiya, a kalla mutane 24 da suka halarci wani taron addini, a Nizamuddin na New Delhi sun kamu da cutar COVID19

Your browser doesn’t support HTML5

A kasar Indiya, a kalla mutane 24 da suka halarci wani taron addini, a Nizamuddin na New Delhi, an tabbatar sun kamu da cutar coronavirus, in ji wani jami'in lafiya na yankin.