VOA60 DUNIYA: A Najeriya jihohi 13 sun kafa komitocin shari'a kan cin zalin jama'a da ake zargin 'yan sanda, da wasu sauran labarai.

Your browser doesn’t support HTML5

VOA60 DUNIYA: A cikin takaitattun labaran duniya na yau, hukumomi a Najeriya sun sanar da cewa akalla jihohi 13 sun kafa komitocin shari'a don sauraron korafe-korafe kan cin zalin jama'a da ake zargin 'yan sanda, da wasu sauran labarai.