Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Da Dan Gari: Tarihin Garin Chimmola


A wannan makon gidan rediyon Vision FM na Najeriya ya zaga garin Chimmola da ke jihar Sokoto don jin tarihinsa.

Garin Chimmola da ke karamar hukumar Gwadabawa na da tazarar kilomita akalla 55 daga babban birnin Sokoto. Chimmola gari ne da ya shahara a sana'ar noma, jima da kuma kiwo.

Mohammadu Ahmadu Atiku, shine ya kafa birnin Chimmola wanda ke da muhimmanci a Daular Usmaniyya.

Saurari cikakken shirin wanda Aishatu Bashir Tambuwal ta gabatar.

Da Dan Gari: Tarihin Garin Chimmola
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:00 0:00


Facebook Forum

XS
SM
MD
LG