VOA60 DUNIYA: A Nijar Dan Takarar Jam'iyya Mai Mulki Mohamed Bazoum Ya Lashe Zaben Shugaban Kasa

Your browser doesn’t support HTML5

A jamhuriyar Nijar aka sanar da dan takarar jam'iyya mai mulki Mohamed Bazoum a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasa yayinda magoya bayan yan adawa suka ce an tafka magudi inda suka ci gaba da kona tayoyin mota akan tittuna.