VOA60 DUNIYA: Akalla mutane 34 sun mutu a Cambodia wasu 111 kuma a Vietnam bayan ambaliyar ruwa, da wasu sauran labarai

Your browser doesn’t support HTML5

VOA60 DUNIYA: A takaitattun labaran duniya na yau, akalla mutane 34 sun mutu a Cambodia wasu 111 kuma a Vietnam yayin da ambaliyar ruwa ta sa dole aka kwashe jama'a daga manyan burane, da wasu sauran labarai.