VOA60 DUNIYA: Fira Ministan Ingila Theresa May Ta Gana Da Minsitan Tsaron Kasar da Kuma Wasu Jami’a

Your browser doesn’t support HTML5

Fira ministan Ingila Theresa May ke ganawa ta gagawa tare minsitan tsaro da kuma wasu jami’a domin tattaunawa akan yadda za’a ciyo kan kama jirgin kasar da kasar Iran ta yi a yinkin Hormuz.