Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: A Amurka, Kungiyoyin Fararen Hulla Da Dama Sun Gabatar Da Kokensu Na Dakile Sabuwar Dokar Gwamnatin Trump

VOA60 DUNIYA: A Amurka, Kungiyoyin Fararen Hulla Da Dama Sun Gabatar Da Kokensu Na Dakile Sabuwar Dokar Gwamnatin Trump
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

A Amurka, kungiyoyin fararen hulla da dama sun gabatar da kokensu na dakile sabuwar dokar gwamnatin Trump akan neman mafaka a Amurka na wani dan lokaci, wadda ta fara aiki shekaranjiya Talata.

XS
SM
MD
LG