VOA60 DUNIYA: Har zuwa Laraban nan babu tabbaci akan ko wa nene yayi nasara a zaben shugaban kasa a Amurka, da wasu sauran labarai

Your browser doesn’t support HTML5

VOA60 DUNIYA: A takaitattun labaran duniya na yau har zuwa Laraban nan babu tabbaci akan ko wa nene yayi nasara a zaben shugaban kasa a Amurka a tsakanin Joe Biden da shugaba Donald Trump, da wasu sauran labarai.