VOA60 DUNIYA: Jakadan Birtaniya A Amurka, Kim Darroch (DAROK) Ya Yi Murabus

Your browser doesn’t support HTML5

Birtaniya: Jakadan Birtaniya a Amurka, Kim Darroch (DAROK) ya yi murabus, yana mai cewa "ba zai yi wu ba" ya ci gaba da aikinsa ba bayan da aka kwarmata bayanan diflomasiyyan da suka soki shugaban Amurka Donald Trump.