VOA60 DUNIYA: Mataimakin shugaban Amurka Mike Pance, ya fadawa Amurkawa cewa ba za su samu zaman lafiya a hannun Joe Biden

Your browser doesn’t support HTML5

Mataimakin shugaban Amurka Mike Pance, a daren jiya Laraba ya fadawa Amurkawa cewa ba za su samu zaman lafiya a hannun Joe Biden. Ya caccakin dan takarar Demokrat wanda ke neman a rage kudadden kasafi na ‘yansanda.