VOA60 DUNIYA: Shugaba Trump ya mayar da martani ga wakiliyyar ‘yan democrats, Nancy Pelosi game da binciken tsigewan shugaba a hukumance

Your browser doesn’t support HTML5

Amurka: Shugaba Donald Trump ya mayar da martani ga wakiliyyar ‘yan democrats, Nancy Pelosi game da binciken tsigewan shugaba a hukumance, abin da ya kira " cigaban bita da kulin siyasa" bayan da aka yi zarge-zargen cewa ya nemi taimakon kasashen waje, wajen sake zabensa na 2020.