Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: Kasar Saudiyya ta shiga rundunar hadin gwiwa da Amurka ke jagoranta don tabbatar da kare hanyoyin ruwan ‘kasa da kasa

VOA60 DUNIYA: Kasar Saudiyya ta shiga rundunar hadin gwiwa da Amurka ke jagoranta don tabbatar da kare hanyoyin ruwan ‘kasa da kasa
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Kasar Saudiyya ta shiga rundunar hadin gwiwa da Amurka ke jagoranta don tabbatar da kare hanyoyin ruwan ‘kasa da kasa biyo bayan barazanar Iran, bayan harin da take kaiwa kamfanonin Mai.

XS
SM
MD
LG