VOA60 DUNIYA: Shugaban Amurka Donald Trump ya kara tsawon dokar hana zirga-zirga zuwa wata daya

Your browser doesn’t support HTML5

Amurka: Shugaba Donald Trump ya kara tsawon dokar hana zirga-zirga zuwa wata daya, a yayin da babban masanin cutuka masu yaduwa na Amurka, Dr. Anthony Fauci, ya yi hasashen cewa Amurkawa 100,000 ko fiye da haka za su iya mutuwa daga cutar annobar coronavirus.