VOA60 AFIRKA: LIBYA Wakilin Amurka A Kawancen Taron Dangi Na Yakar Kungiyar Da'esh Yace, Fabrairu 24, 2016

Your browser doesn’t support HTML5

Wakilin Amurka a kawancen taron dangi na yakar kungiyar Da'esh yace kungiyar tana kokarin janyo hankalin mayaka daga kasashen waje zuwa Libya.