Accessibility links

VOA60 AFIRKA: NIGER Magoya Bayan Shugaban Mahamadu Isufu da Na Hama Amadou Suna Yakin Neman Zabe A Titunan Yamai, Fabrairu 17, 2016


NIGER: Yayin da zabe ke kara karatowa a jamhuriyar Nijar, magoya bayan shugaban Mahamadu Isufu da na Hama Amadou suna yakin neman zabe a titunan Yamai.

XS
SM
MD
LG