Accessibility links

VOA60 DUNIYA: AMERICA Cibiyar Yaki da Yaduwar Cuttuka ta Amurka CDC Ta Ce , Fabrairu 24, 2016


Cibiyar Yaki da Yaduwar Cututtuka ta Amurka ta ce tana binciken sabbin rahotanni 14 na kamuwa da kwayar cutar Zika a Amurka, dukkansu ta hanyar jima'i.

XS
SM
MD
LG