VOA60 AFIRKA: GHANA Shugaban Turkiyya Rajib Tayyib Erdogan ya Gana da Takwaransa na Ghana, Maris 02, 2016

Your browser doesn’t support HTML5

Shugaban Turkiyya Rajib Tayyib Erdogan ya gana da takwaransa na Ghana a sabon filin saukan jirage na Kotoka da ke Accra yayin wata ziyarar kwanaki biyu.