Accessibility links

VOA60 DUNIYA: VATICAN CITY Paparoma Francis ya gabatar da jawabinsa na karama a dandalin St Peter, Maris 2, 2016


Paparoma Francis ya gabatar da jawabinsa na karama a dandalin St Peter inda ya bayyana cewa cocin katolika ba ta bukatar kudaden da aka samu ta hanyar amfani da gumin wasu da ake cutarwa.

XS
SM
MD
LG