Wanzuwar Saman Lafiya a Kano

Your browser doesn’t support HTML5

Sanusi Lamido Sarkin

Zaman Lafiya a kano
Bayan zaben Sanusi Lamido Sanusi da akayi a matsayin sarkin Kano, da kuma rade-radin da akeyi na tashin hankali jama’ar kasar kano sun koma bakin aiki su batare da tsangwama ba.

Hukumar ‘yan sandan jihar ta tabbatar da cewa ta sanya jami’an tsaro a harbar gidan sarki da kuma duk inda ya kamata a Kano.

Jami’an mai Magana da yawun ‘yan sandan jihar,ASP Magaji Musa yace 'yan sandan jihar za suyi duk abun da ya dache domin ganin cewa an sauna lafiya a kano.

Your browser doesn’t support HTML5

Zaman lafiya a kano - 3'48"