Accessibility links

Sabon Sarkin Kano, Mai Martaba Sanusi Lamido Sanusi, Yana Karbar Tawagar Gwamna Ibrahim Geidam na Jihar Yobe, Yuni 12, 2014


A Yau laraba 11 Yuni 2014, sabon Sarkin Kano, Mai Martaba Sanusi Lamido Sanusi , ya karbi bakuncin Gwamna Ibrahim Geidam na Jihar Yobe Wanda yazo taaziyyar marigayi Sarkin Kano Ado Bayero, da murnar nada Sanusi Lamido Sanusi.

XS
SM
MD
LG