Wasu Fashe-Fashen Boma-Bomai Sun Girgiza Kano

American Journalist James Foley, of Rochester, N.H. AP file photo, May 27, 2011

Kakakin rundunar 'yan sandan jahar Kano ASP Magaji Musa Majiya ya tabbatar da tashin boma-boman amma bai ce komi ba game da asarar rayuka
Daga samun labarin fashewar boma-bomai hudu bi da bi cikin dare a titin Enugu Road da kuma titin Emir Road a kanon Dabo, wakilin Sashen Hausa, Mahmoud Ibrahim Kwari ya garzaya ya harhada bayanai kamar haka:

Your browser doesn’t support HTML5

an samu tashin boma-bomai hudu a jere bi da bi a Kano - 1:50