VOA60 AFIRKA: Wasu Kungiyoyin Fararen Hula a Nijar Sun Shigar da Kara

Your browser doesn’t support HTML5

Nijar: Wasu kungiyoyin fararen hula sun shigar da kara suka bukaci a gudanar da bincike dangane da cinikin ma’adinin uranium.