Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Dan Kunar Bakin Wake Ya Kashe Mutane Shida A Pakistan


Jami'an Kidaya aka auna a harin da a aka kai birnin Lahore a lokacin da suke cikin motarsu, a cewar hukumomin Pakistan.

Wani dan kunar bakin wake ya kashe akalla mutane 6 a gabashin Pakistan, ciki har da sojoji.

Hukumomi sun ce an auna wata mota ne dauke da jami’an kidaya a Lahore, babban birnin lardin Punjab mai mafi yawan jama’a a kasar, a harin da aka kai yau Laraba.

Hoton bidiyo da aka dauka ya nuna motar da aka ratattaka da kuma barnar da harin ya haddasa kan wasu babura.

‘Yan kungiyar Taliban dake Pakistan sun dauki alhakin kai mummunan harin wanda ya raunata kusan mutane 20.

Ministan lafiyar lardin, Khawaja Imran Nazir, ya ce 3 daga cikin mutanen na cikin mawuyacin hali.

Facebook Forum

Sauyin yanayi : Yankin Sahel na Afrika

Yadda Sauyin Yanayi Ke Rura Wutar Rikici A Yankin Sahel
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:44 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Nijar, Fulani, Wodaabe

Yadda Funalin Wodaabe Suka Gudanar Da Gasar Nuna Kyau A Nijar
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:22 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Gobara A Jihar New York

An Yi Jana'izar Mutane 15 Da Suka Mutu A Gobara A Jihar New York
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:00 0:00
Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG