Yadda Aka Yi wa 'Yan Nijar Masu Larurar Ido Aiki Kyauta

Your browser doesn’t support HTML5

Wannan shiri ya ba masu larurar ido wata da dama da aka duba lafiyar idonsu don ba su magani da shawarwarin da za su ci gaba da kula da lafiyar idonsu.
A Jamhuriyar Nijar, gwamnatin kasar tare da hadin gwiwar wasu kungiyoyi, ta gudanar da aikin ido ga mutane, musanman dattawa a yankin Dosso na kasar kyauta, a wani yunkuri na inganta lafiyar idanu. Daga Niamey, ga rahoton Yusuf Abdoulaye.