YAN KASA DA HUKUMA: Batun Kamawa Da Gurfanarwa A Kotu Da Tsarewa A Gidan Gyaran Hali - Maris 07, 2023

Mahmud Kwari

Batun kamawa da gurfanarwa a kotu da tsarewa a gidan gyaran hali da kuma cece-kucen bada belin shugaban masu rinjaye a majalisar wakilan Najeriya Alhassan Ado Doguwa, shi ne lamarin da shirin ‘Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon zai haska fitila akai.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

YAN KASA DA HUKUMA MARIS 07 2023.mp3