‘YAN KASA DA HUKUMA: Batutuwan Zamantakewa Tsakanin Mahukunta Da Talakawan Birnin N’Konni, Afrilu 08, 2024

Mahmud Kwari

KANO, NIGERIA - Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon yana gundumar birnin N’Konni na Jamhuriyar Nijar, inda aka yi wata ganawa tsakanin mahukunta da talakawan yankin kan batutuwan da suka shafi tsaro da tarbiyyar matasa, ilimin ‘yaya mata da sauran harkoki na zamantakewa.

Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

‘YAN KASA DA HUKUMA:Batutuwan Zamantakewa Tsakanin Mahukunta Da Talakawan Birnin N’Konni, Afrilu 08, 2024.mp3