'YAN KASA DA HUKUMA: Yadda Wasu Al'umomin Jihar Sokoto Suke Kokawa Kan Karancin Ababen More Rayuwa - Afrilu 11, 2023

Mahmud Kwari

Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon na jihar Sokoto, inda al’ummar jihar ke korafin cewa sun fara fuskantar karancin ababen more rayuwa na yau da kullum, tun bayan kammala zabukan shugabanni a Najeriya a kwanakin baya.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

YAN KASA DA HUKUMA: Wasu Al'ummar Jihar Sokoto Sun Koka Kan Karancin Ababen More Rayuwa Na Yau Da Kullum.mp3