VOA60 AFIRKA: 'Yan Kungiyar Civilian JTF Sun Ce Wasu ‘Yan Kunar Bakin Wake Su Hudu Sun Kashe Mutane 10

Your browser doesn’t support HTML5

Jami’an bada agajin gaggawa da wasu ‘yan kungiyar Civilian JTF sun ce wasu ‘yan kunar bakin wake su hudu sun kashe mutane 10, sun kuma jikkata kusan mutane 30 a Maiduguri.