VOA60 AFIRKA: ‘Yan Sanda Sun Tabbatar Cewa Mutane 9 Ne Suka Halaka Wasu 13 Kuma Suka Jikkata A Maiduguri

Your browser doesn’t support HTML5

Nigeria: ‘Yan sanda sun tabbatar cewa mutane 9 ne suka halaka wasu 13 kuma suka jikkata a wasu hare-haren da ‘yan kunar bakin wake suka kai a Maiduguri.