VOA60 AFIRKA: ‘Yar takarar Neman Shugabancin Faransa Le Pen Ta Ziyarci Chadi

Your browser doesn’t support HTML5

‘Yar takarar shugaban kasar Faransa mai tsatsauran ra’ayin mazan jiya, Marine Le Pen ta ziyarci dakarun kasar ta Faransa dake Chadi inda ta bayyana cewa za ta maida hankali kan nahiyar Afrika.