Yaune Rana ta Biyu da Aka Cigaba da Zanga Zanga a Ferguson, Missouri, Nuwamba 26, 2014

Your browser doesn’t support HTML5

A garin Ferguson na tsakiya maso yammacin Amurka an cigaba da zanga zanga na rana ta biyu, ana dai yin zanga zangar ne dai a duk fadin kasar domin nuna rashin jin dadin yanke shawarar da mahukunta sukayi na kar a tuhumi baturen ‘dan sandan daya harbe da kashe wani bakar fata saurayi.