ZABEN2015: Dan Majalisar Wakilan Tarayya, Nasiru Sule Garo, Yace ba zasu Yarda da Sake Dage Zabe ba, Babi na 1, Fabrairu 19, 2015

Your browser doesn’t support HTML5

Dan Majalisar Mai wakiltar mazabar Gwarzo Da Kabo a Jihar Kano, yace Ana iya ba hukumomi uzuri tunda sun ce batun tsaro ne.